Sunday, February 6, 2011

YIN ZINA ASARA 10 DA 10 (My Facebook Status Update - Saturday 05/02/11)



Yin Zina, Asara 10 da 10...


1. A ganku tare mutumcinka ya zube
2. Ka ci da ita abinci, asara
3. Ka kaita makwanci ku yi hira, asara
4. Ku sadu ka yi asarar energy.
5. Ka sadu ta ji dadi, asara.
6. Ka sadu da ita, ka sabawa Allah
7. Ka sadu da ita ka dauki alhaki
8. Ga fargaban daukar cuta
9. Ga zulumin zata dauki ciki
10. Ka bata kudi ka tafka asara

Allah Ka kiyashe mu yin ASARA!

Top of FormMuhammad Auwal Adam, Abdullahi Ahmed Yusuf, Khadijah Muhammad, Muhammad Auwal Adam, Ahmad Abubakar-Dr, Abba Nasir, Isma'il Dahiru, Aisha Lawal, Ahmad Tijjani Xannan Fcbk, Sambo Aliyu, Abdulkadir Sardaunan Fcbk, Hassan Hadejia, Mustapha Muhammad Ali, Makarfi Kabir, Imam Wada Bello, Jiddah Abubakar, Ishaq Ismaeel Ishaq Tsiga, Muhammad Lawal, Usman Killuminati, Aliyu Dauda Abdulwahab, Bello Sarki Kende, Khadijah Muhammad, 'Musa Ibn Musa, Abubakar Hamza, Abdullahi Ahmed Yusuf, Ahmad Tijjani Ibrahim, Bashir Yusuf Bichi, Saudah Abubakar Wudil and, Mimi Zulaiha Akawu like this.

Abba Nasir Allah ya kiyashe mu,amen.

Auwalu Habibu AMIN tj

Ahmed Zubairu Na Abba Amin ya kara karemu amin

Habib Sani Yau Amin Allah yakaremu daga zina da nauointa

Maimuna Bello Allah ubangiji ya yi mana gamo da katar, one of the major sins that ubangiji yace kar ma ku kusan ce ta, talkless of ka kai ga yinta, is so unfortunate now that those you didn't expect to b in the business su na ciki.

Usman Aliyu Umar Allah yasa mufi karfin zuciyoyin mu. amin.

Ahmad Salisu Ameen aboki

Muhammad Mukhtar Zakirai Allah ya kare mu tare da ahalin mu baki daya. amin

Mimi Zulaiha Akawu Amin,Allah ya shiryi masu yinta.mu kuma ya shirye mu baki daya.

Zakarya'u Shuaibu Ai babbar asara sai anje lahira. ALLAH ka tsare mu.

Zakarya'u Shuaibu Ai babbar asara sai anje lahira. ALLAH ka tsare mu.

Sabiu Ibrahim Ameen!

Madina Yusuf Ameen Tj, To think that yanzu zina ya zama abin ado! mantuwa da zuwan lahira zai kai mu lahiran, ya ajiye a wuta, ya baro mu. Oh Allah! set us aright in all our affairs, ba don mun isa ba.

Auwalu Garba Ajingi Allah ya saka da alkairi.

Emzy Imam Kasancewarta abin ado, yasa jama'a basa tsoron su furta da bakinsu cewa sun aikata wannan aika-aika. Allah Ya karemu.

Sagir Chedi Salihu Amin, Allah yakara nisantamu da ita.

Tijjani Muhammad Musa

Nasir, Auwalu, Ahmed n Habib, amin thumma amin brothers amin.

Usman AU, zuciya kam! Yaqarta shine aiki a gare mu.

Banda wadannan akwai wasu qarin asaran yi zina fa. Ga su kamar haka:

11. Ka fito kana qarya kai ba mazinaci bane
12. Ka je gida ka tauyewa iyalinka mudu
13. Ga bayyana iyalika ga cututtuka
14. Ga kawo rashin sa'a ga rayuwa
15. Ga ta da cinye dukiya da arziki, wato sa talauci
16. Ga sa rashin kunya ga Allah da kuma jama'a
17. Ga ta da dorawa mutum hukuncin kisa aka
18. Ga ta da 'ke'kashe zuciya ta zam bata da imani
19. Zina tana da tsananin hadarin gaske ta gurbata zuriya da al'uma...

Allah Ka Tsaremu, ahlinmu da abolkanmu maza da mata, masu so da qaunarmu da ma dukkan 'yan'uwa musulmi baki daya...

Usman Killuminati Ameen ya rabbi.

Tijjani Muhammad Musa

Maimuna, sai ka ga wani ko wat da kake gani da qima ko mutumci, wai bai damu ko bata damu da a ji shi da d'a ko 'yar zina ba!

Mimi, amin idan masu shiryiwa ne don wasu sun yi nisa..!

Ahmad, Zakirai, Sabiu, Ajingi, Sagir, amin ya 'yan'uwa...

Madina, ta zama ado kam. Don akwai wani ya je otal don gani wasu abokan kasuwanci daga Lagos, ya ce da ya je kofar dakinsu sai wata fara, kyakyawar yarinya ta fito daga dakin dake kusa, can sai wani mutum shima ya fito ya kulle kofar, su jera suka wujce shi har reception inda ya bada makullin dakin, ita kuma tana wani shan qanshi tana jiji da kai! Shi kuma ya karasa biya, sannan suka fita suka shiga mota suka bar wajen. Ya kautata zaton kuma Musulmi, kuma 'yan Arewa...

Mamuda Ahamed Karaye Allah yasa mufikarfin zuciyar.

Tijjani Muhammad Musa Emzy, amma fa babu mai tinqahon ya yi sata ko kisan kai ko damfara a bainar jama'a... Hmmnm, ikon Allah ke nan!

Killuminati, jazakallah 4 yr du'a...

Halimah Hala Allah ka sa mufi karfin zuciyar mu.

Aisha Lawal Ameen Tj

Mansur Tukur M Some ppl are even addicted to it. Some bragging with it! Guys and Ladies making money with it, sugar daddies and mummies every where, Tj lesbian ism, masturbation and sodomy are rampant now! Aure yayi tsada, marasa lafiya sunyi yawa, divocees in marriege market every day.Allah ya gyara? Sai dai mu gyara first!!!

Tijjani Muhammad Musa

Mamuda, amin. Sai dai fa "Taya Allah kiwo, ya fi Allah na nan" in ji Hausawa. Dole ne mu yi abin da ya dace in har muna son wannan addu'a ta mu ta karbu. Wato, dole mu yi aure da zarar mun isa yi hakan ga masu halin yi. Mata kuma banda son zuciya da dogon jinkiri ko zurfafa buri har abubuwa su kwace muku, a zo ana fakewa da "God's time is the best" alhali kuma God's Time ya sha zuwa again n again amma an share an kuma sharewa...

Halimah, amin my sis'... Wallahi abin is very dangerous cos yana sa mutane su zama masu kashe rai through abortions ko kuma su yi murdering innocent babies ba su ci ba ba su sha ba! Allah Ya qara kiya mu, amin.

Rabiu Ibrahim Wallahi asarar goma da goma

Tijjani Muhammad Musa

Aisha, thank u m'sis... Ya aiki da maigida. Allah Ya taya ku riqon aure.

M, zina is addictive. Its like a hard drug e.g. cocaine, d mo' u have it d mo' u want it until it wastes u & so like a drug addict, a sex addicted person wld give anything to get it. But unlike drugs, sex has physical as well as spiritual price tag n its so devastating in all regards. May Allah SWT shield us all from its condemnation, amin.

Tijjani Muhammad Musa

Aisha, thank u m'sis... Ya aiki da maigida. Allah Ya taya ku riqon aure.

M, zina is addictive. Its like a hard drug e.g. cocaine, d mo' u have it d mo' u want it until it wastes u & so like a drug addict, a sex addicted person wld give anything to get it. But unlike drugs, sex has physical as well as spiritual price tag n its so devastating in all regards. May Allah SWT shield us all from its condemnation, amin.

Hassan M Tahir Wannan asara da yawa take wadanda suke yi Allah ka shir yesu muku ma da bamu taba yiwa Allah kar ka bamu damar yi. Ameen

Tijjani Muhammad Musa Hassan, wannan addu'a ta ka ta yi wallah. Allah Ya zam Makiyayinmu ke nan, wato kar Allah Ya bar mu on our own ke nan, daidai da sekan guda ko? Ka iya addu'a dan'uwana. Amin Ya Rabbi...

Abubakar Hamza Sai a slow.

Buhari Bunu May almighty protect & guide us eternity ameen.. Tj thnxs a bunch

Alkasim Rabi'u Gaya wannan asarar ma ai tafi guma da guma.dan in har mai yenta yamu to bai tainaba watar Allah zata ceshe.kumaga ga wata irin specael azaba awajan uban uban giji sa.Allah da ya sher yemu.Ameen suma Ameen..

Mansur Tukur M M Tahir duk girmanka baka taba danawa ba? To kayi aure wallah is sweet.....

Hassan M Tahir Wallahi ni kaina ina mamaki Allah ne ya tsareni da Kuma addu'a.domin duk mutumin da ya Aikata wannan yaci amanar Allah. Allah ya kara kiya yemu

Tijjani Muhammad Musa

Hamza, me ye "Sai a slow"? HATTARA KAWAI BABA!

Bunu, godiya na ke a bunch... *murmushi*

Gaya, tafi 10 n 10 ko? Toh, ai kashe ke nan ka kawo... Kafin wannan lokaci mu ke kira da ayi hattara kai lokaci ya qurewa mai yi! Allah Ya saka ma da alkhair..

Jiddah Abubakar Amin dan'uwa.

Sada Abubakar TJ this is your best status update. Yes!!!

Tijjani Muhammad Musa

M, lallai ka cika me ma zan ce.... Ai ba kowa ne yake wannan matsayi da daukaka daga Allah ba, ace ba ka ta'ba yin zina ba iya tsawon rayuwarka! Sai masu gata da baiwa daga Allah. Ga dukkan alamu dai kana kwadaita masa yaa tsalake iyakar da Allah Ya shatawa mutune, ko? Toh, in dai ba a tafarkin sunnah ya yi ba, ASARA 10 da 10 ce babba yin wannan aika-aika!

Hassan, ina taya ka murna wallah. Ka cika d'a, sahihi, abin kwaikwayo, abin yabo. Allah Ya taimake ka har Ya halatta maka wannan al'amari ta hanyar yin Sunnar Manzo SAWS...

Hassan M Tahir Ina godiya sosai da sosai Tj Allah yasa mu dace Amenn

Tijjani Muhammad Musa Jiddah m'sis. Kwana 2? Jazakallah...

Sada, I am humbled n honored n grateful 2 Allah 4 this rare compliment from you... May Allah honor you similarly m'broh...

Salihu Ndaguye Endless list of d negative effects of zina nd it's still rampant in our society today,may Allah protect us all.

Suleiman Lawan Allahumma Amin

Haruna Adamu Abinci dai abinci ne. Sai dai ayi hankali da tsakuwa mallam.

Tijjani Muhammad Musa

Ndaguye, satan @ work, m'broh...

Suleiman, amin ya akhee.

Haruna, abinci dai abinci ne, amma wani abincin ba tsakuwa za kayi hankali da shi ba, kasa da tabo da burji ne a cikin don haka ba zai ciwu ba.

Besides, thr's halal food n thr's haram food. thr's also palatable food n thr's disgusting food. To some, yr feaces is food, to others it is poison. Food to some is thrash to others. So am sorry for you if all u r concerned abt wht u eat is masticating stone in d meal. What abt its source, ownership, preparations, packaging, nourishment, health benefits, taste n deliciousness. Am sorry Haruna Adamu, but a sound, sane & God conscious mind, not all food is food!

1 comment:

  1. Guide Us on the right path ya Allah!! protect us from this evil deed!

    ReplyDelete