.... by Poetic Tee " Here, take a sip"
Has it occurred to you
that a homosexual
or lesbian is nothing
but a human parasite,
that feeds strictly
on its host society.
In fact, they are even
worse than a parasite
which can give birth to
its kind for perpetuation
Gays don't do that
even remotely reproduce
their own kind to refresh
their population? No.
But they prey
on societal stock
Not just to keep
their lustful quest alive
but
to continously visit
its benefactor with
nothing
but annihilation
They take someone's son,
daughter,
sister,
brother,
husband,
wife,
father,
mother,
but do they go
through the pain
many experience
bringing forth
another to life,
to fruition?
Of course not.
A mother hen
lays her precious eggs
goes through incubation
hatch them, feeds them
not to replenish her own
but to benefit others as well
only for
a bird of prey to swoop in
on a her chicks
picking one at random
for its tasty meal.
And because
they lack that sense of loss
they equally do not
know the anguish
of any bloodly feel
as they invite to an end
that lacks continuity by
snatching away
from loved ones
to devour the conscience
and sub-consciousness
of a soul
And for any taken
who pays
who replaces to society,
that unreproductive lot?
who only takes "pleasure"
nay joy
in sacrificing its own
in a quest
that's sure to end
both itself and its own
base source?
Naaaaah!
Once they rebel
to indulge in sameness
as partners in the kill
they accept to give birth
to no siblings likely to grow
into a homosexual
or a lesbian. Nor into
heterosexuals,
bisexuals,
transexuals etc
like the ones
they steal from society?
Thus they remain
free of the pains
So, the demand is one way
as is the supply
with no benefit but
to one side only
continously
and yet, some are querying
why society should complain
of its own being reduced
of its effort to resist
of the farmer refusing
the wolves strive
of pushing his sheep
to extinction.
Could it ever be
fair and just
for gays to be allowed
to continue eating
into its host
unabetted?
(c)(r) 120114 Tijjani M. M.
06:59:57
All Rights Reserved
THIS IS A "DISCOVERY BLOG", JUST LIKE THE HEAVENS* WITH IT I SET MY MIND FREEEEEEEEEEEE...* YOU ARE WELCOME TO SHARE MY WORLD (both the physical and abstract)* So do come again and again...
Tuesday, January 28, 2014
Saturday, January 4, 2014
BAHAUSHEN ASALI
...na Tijjani Muhammad Musa
...wanda aka fi sani da Poetic Tee "Ungo, dan kurbi kadan" Bahaushe mai ban haushi
Na Tanko mai kan bashi Kai ke da Hausa Bakwai; Daura da Kano
Katsina, Zaria, Gobir, Birama da Rano Jikan Bayajidda da Sarauniya Daurama, ashe!
Ga Rijiyar Kusugu, ga Dala da Gwauron Dutse Bahaushe kai ke da tubani, kai ke da tuwo
Ga kwador rama, ga zogale, kosai da koko Ba ka son barin gida don girmama uwa abadan
In kuwa akai sa'a sai ka ga dan arewa a Landan Aikin kamfani ko na ofis ba gadonka ba
Burinka, sayi, kasa, ka sayar ranar Laraba Tara duniya bai dameka ba, don ba ka da hau
A dai samo na dora sanwar da za'a ci ayau Ga dabi'a, ga sutura mai kyawun fasali
Kowa na rububin hada jinsi da kai, kamili Ga yarda, ga amincewa, ga tawakkali
Yanzu za ka koyawa bako harshenka a hankali Shin wai a ina ake tatsuniyar Gizo da Ko'ki
Wannan kam sai a bakin mazaunan Ko'ki Sassa'ka da 'kira, ga na du'ke tsohon ciniki
Aci dumame ba 'kari, in hantsi ya dubi ludayi Bahaushe ba ka son harkar koti don shari'a
Komai yayi tsanani, maganinsa Allah Ana ganinka kamar ba komai ba 'karara
Tafiya kuwa bata yiwuwa sai da taswira Kai ba mai mulkin mallaka ba, amma harshenka
Ya shahara a duniya har a Madina da ma Makka Ka yi watsi da tsumburbura da maguzanci
Ka zam da abin alfaharinka al'adar musulunci Ka na so, kuma ka na kaunar fiyayyen halittu
Sanadi, Ubangiji Ya fifitaka akan wasu batattu Bahaushe akwai ladabi da biyayya ga hukuma
Mulki a kasar Hausa, Bature kansa ya ga hikima Da kai aka san Hawan Daba da gasar Argungu
Su wa ke yin Langa, Kalan-kuwa da Allan-Ba-ku? Bukinka budiri, ga gwauron da ya kubcewa Nalako
Yammata da rawar kalangu, samari da zaman ajo (c)(r)241213 Tijjani M. M.
A Kiyaye Dukkan Haqin Mallaka.

Subscribe to:
Posts (Atom)