Friday, January 19, 2018

FB POST

Diploma in 'kauyanci da gidadanci, Degree in 'kyashi da ba'kin ciki, Masters in munafurci da zagon kasa & PhD in...(a karasan pls)

Comments
Mahmoud Ibrahim Khalil Kinibibi, son kai, da muguwar hadama gami da girman kai...
Manage
Reply1w
Tijjani Muhammad Musa Wannan ya yi kam.
Manage
Reply1w
Tijjani Muhammad Musa Daidai my Officer.
Manage
Reply1w
Kabir El Yakub Na karshen su shine PhD in Zalunci
Manage
Reply1w
Abubakar B. Karim Allah ya sauwakka wanna kwalayen
Manage
Reply1w
Musa Gambo Kasuwar Kuka To, TMM tuba muke. Iron wannan faden ya'yan kadanya,lol
Manage
Reply1w
Tijjani Muhammad Musa Ke kuma ba magana ne?
Manage
Reply1w
Ukasha Casinoo · 7 mutual friends
Wahala da bata lokaci
Manage
Reply1w
Reply1w
Bashir Ibrahim Ahmad aa kai da ka fara kai ya kamata ka karasa
Manage
Reply1w
Nasir G Ahmad PhD in Zalunci & Zamba cikin aminci.
Manage
Reply1w
Muhammad Makki Jnr Ph.D in zalunci, danniya da babakere.
Manage
Reply1wEdited
Zainab Ibrahim PhD. In ta'addanci da Rashin son zaman lafiya.
Manage
Reply1w
Tijjani Muhammad Musa E, ba lallai ba ne kowa ya gane ba... 
Manage
Reply1w
Muhammad Kabir Ayama A lil push nah...
Manage
Reply4d
Yahya Sa'id Tudun Murtala · 9 mutual friends
PhD in Zalunci da daukar rayukan al'umma
Manage
Reply1w
Saleh Dambatta SON ABIN DUNIYA
Manage
Reply1w
Umma AIsah Sharri da qulunboto
Manage
Reply1w
Jabir L Gobarau PhD a dawurwura da Tumasanci. ay double honour aka bashi.
Manage
Reply1w
Muhammad Kabir to waye wannan
Manage


No comments:

Post a Comment