Sunday, November 4, 2018

#GandujeGate - MU JI TSORON DAN ADAM



Kawai abinda na ke so in sani yanzu shi ne;

Wai me Ganduje ya yi wa wannan mutumin da ya ke kar6o ma sa kudaden nan ne da zai sa shi ya yi ma sa irin wannan mummunar fid'a haka?

Mai ya nema, mai aka hana shi? Ga yarda ga amincewa, amma ya yi ma sa irin wannan magunyar cin amana haka!

A gaskiya mutum ya ji tsoron dan Adam. In ba ka ji tsoron mutum ba, wAllaahi ba za ka ji tsoron Allaah ba.

Wànnan lamari ai sai dai mu ce "Inna lillahi wa inna ilaihi raji'una!" :O

No comments:

Post a Comment