Tuesday, September 11, 2018

TIJJANI MUHAMMAD MUSA ZAI KADDAMAR DA TAKARAR ZAMA SHUGABAN KASA A KARKASHIN JAM'IYYAR PDP A ABUJA


A gaskiya ni ma da ina siyasar jami'iyya da na sauya sheqa na koma PDP don shiga takarar zama shugaban kasa.



Abin ne na ga kowane karabiti ma shiga gasar ya ke! Na sani ko ni ma zan tara mutane miliyan biyar (5) a wajen kaddamarwar, musamman ma in a 'otal ne.


Anyway "Da taron yuyuyu... " wani ya qarasa mun... Sai Baba! :D (y)

No comments:

Post a Comment