Tuesday, July 26, 2016

ON PROPOSED KANO FILM VILLAGE

Tabbas, mu a Kano, Film Village a kai kasuwa!
Amma in ba rashin mutumci ba, a rasa abinda za'a sakawa Kano da shi sai gina kauyen yin karya da rufa ido don yadawa a duniya?
Ina laifin a ce za'a yi amfani da wannan kudi a gina wata cibiya/makaranta ta musamman wacca za'a dinga koyawa matasa samari da yammata da ma duk wanda ya ke da sha'awa harka amfani da fasahar sadarwa wato Information Technology a Kano. Wanda za'a a dinga taruruwa daga ko'ina a fadin Najeriya, Afirka da ma duniya baki daya don koyar da fasahar, kirkiro, gyara, yi wa naurorin garambawul, saye da sayarda dukkanin rukuninsu da makamantansu.

No comments:

Post a Comment